«Home

Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana.

Mu yi magana akan yanda manyan mu su ka lalata mana kasa.mai ya sa gamu da arzikin ama ba chin gaba?wai kai ne ko ni ke jin da din yan mulkin Arewa.Mu duba yanda arewa ta zama!gan yanda aka lalata kasarmu na arewa da wahalah.Ba aiki,ba boko,talawchi,rashin lafiya da kuma tashin hankali a ko inaa.mai ya sa mun zama abun zagi da gori a kasanr ta najairiya?duk da alheri da Allah ya bar mana.shugabanin nai? ga su,sojajin ga su da ilimin siyasa.mu yi magana jama'a akan mai yasa.kuma wani mataki za mu dawka.

Avatar
Newbie
38 answers

Yahaya na,

No be Envy, there are rules which must be follow,

Northerner na, Take am easy,

Sai Jango, Sai Hopti, Sai washebi, Sai Anjima

0
Avatar
Newbie

@Niger d,

Envy kills, beware.

0
Avatar
Newbie

Thank God the thread eventually land for the right place,

Nagode Allah,

Damua ya Gudu,

yenzu zen huta,

Magana Yakare

0
Avatar
Newbie

@poster, ba ka san cewan kusan dukkan moderators din ba 'yan arewa bane in banda Aisha2 da aka bata moderator kaman last month kawai. Moderators din sun ki jinin jin wani abu mai kyau daga arewa ko Hausa.

kai dan arewa sai dai hakuri kawai.

0
Avatar
Newbie

@ the moderators

I have started this thread as a plat form to get people talking in the north about issues that bothers the progress of the north as a whole.using the language i feel comfortable with.As all other threads before this one have carried various slangs or jargons and people have hardly said anything.i have not choose to use this to cause any grudge or quarrel.it is simple there are users out there that want to talk and they have not asked for my medium of communication.the thread is political and in hausa.for people saying it goes to culture.largely i think all the response is to show the clear hatred some people habor and there intolerance to Northern people or the language(hausa) widely used in the northern part.

"Damuwan Na Arewa? Ku yi magana" means "Our Problem in the North? Lets talk."

Please keep the thread as some people have continued to answer with solutions.thank you.

0
Avatar
Newbie

they're not talking about culture, they're talking about politics.

0
Avatar
Newbie

BAsh,

Ai karen gida ne yake haushi. Ba na jeji ba.

0
Avatar
Newbie

Na sani ai, shi yasa nake so in ganshi a KD domin a dan koya mashi hankali ko ya koma kasan daya fito ya bar arewan da yaki jini.

ko wane thread ya shiga, bai iya komai ba sai zagin 'yan arewa da cin mutuncin su kuma yana zaune a arewa.

0
Avatar
Newbie

Ga bisa dukkan alamu, ka san shi sosai. bani bayani akan shi mana?

0
Avatar
Newbie

From the Nairaland rules

PROPER ENGLISH LANGUAGE ONLY

Please use standard, proper, and clear English at all times when publicly discussing topics on the Nairaland Forum. If you must use other languages, create a special topic for that language in the culture section.

Now can you clowns please STFU and stop spamming the Politics section with your Hausa discussion?

Anyway, reported this to moderator. Kosovo and Aisha2, over to you.

0
Avatar
Newbie

Bash,

Rago da wutsiyan kare ne. Kar ka bata rawan ka da tsalle.

0
Avatar
Newbie

@All,

It seems a lot of people are interested in participating in the discussion for various reasons. While I do not know your motives but as a frequent visitor to this site,  Im not lost at the intentions of many.

In any case, I m not the originator of this post but a contributor. And I took it as a responsibility to response to his challenge. There is no sinister or ulterior motives. Most of what I say is not new to most of you here, rather just written in a different language. And even with that, most of you will have an idea of what the discussion is all about.

In summary, we are just discussing the problems of Northern States and Nigeria in general from the eyes of the Almajiris

0
Avatar
Newbie

Interesting thread. Abeg, promote the use of your native language if you can. We refuse to be enslaved to a foreign language. Sanu!

Make I hammer the one wey I sabi.

Zo kachi abunchi! Walahi talahi! Northerner na ntusa! Talatu mangai Shehu!

0
Avatar
Newbie

THIRD

THE DECAY OF COMMUNITY LEADERSHIP(Lalacewar shugabbanci a local level )

Ina son in fara da ba da example da nan Biritaniya inda na fi wayo. Anan Local Government su ne jigon kasa da al'umma. Ko wane kauye ko ko gari, ko birni sunada Council Authority da take kula da su. Kuma wannan hukumar is answerable to the people. Mutane su ke zaban shugaban nin su. Su suke jefa kuri'a akan duk wani abin da Council Authority za ta ai wa tar. Councils su ke gina primary, da kana nan asibitocin sha ka tafi, da hanyoyin cikin gari da kuma kula da tsabtar muhalli, shine ake kira environmental health. Sannan coucils suna gina library da taimakawa wajen yada ilmin da tarihin kauye ko birni. Kuma ko wane council suke generating kudin su ta hanyar taxes and community levies,

To amma mu, local governments basa komi. Komi ana jiran Governor, ko Shugaban kasa su yi. To menene anfanin local governments.

Ya kamata a yi empowering ko wane kauye, da gari, mutane su dauki destiny in their own hands. From there zaka ga competetion between towns. One thing I know about human beings shine, kowa yana kishin kauyensu, ko garinsu. If powers and resources are decentralised from state governments to towns and villages, I can categorically tell you, babu yadda za'ayi mutanen Wurno su bar mutanen Ilelah (all in Sokoto States) su fi su shi gaba. Amma babu. Kawai wani kato wai shi Gomna, ya zauna a Birni, ya handame komi.

0
Avatar
Newbie

@Poster, apparently google does not have a ready translator for your post. If you don't mind, can we all stick with using the English language the best we can? Thanks in advance!

0
Avatar
Newbie

Fine, the content of the discussion could be socio-political but limited in scope of discussants.

In as much as I don't have a problem with your language of choice, it it not meant for general discussion and therefore should be moved to the appropriate section on the forum- the cultural section.

For it to be discussed under "POLITICS"-an English word, the irreducible minimum is for it to be in English.

0
Avatar
Newbie

@edoyad, I HAVE A DREAM (the day i'll lay my blessed hands on you PORK).

0
Avatar
Newbie

mODE LoCk THIS THREAD, PLEASE

0
Avatar
Newbie

SECOND

COMPLACENCY (ta ya zan fassara wannan kalmar - Halin ko oho. Zaman Kara zube) -ko kuma wauta

Mutanen mu basu da mu ba. Na kasa ganewa. As in kuna ji, kuna gani, kuma kuna saurare mutan talaka tukururu ya dawo shugaban ku, and the next thing is, yafi kowa kudi a garinku, ko a jihar ku, amma baku damu ba. You don't care. You can't do nothing about it. Sai ma ku fara turu-ruwa gidansa neman abin kashewa. Neman taimakon gina masallaci. Neman taimakon gina church. Abun is just too much. Mutum bashi tashi ya neman ma na kai. Sai dai ya zauna, yana zare idanu a kofar gida bayayin komi. I have seen samari, masu karfi, suna kawai zaune, basa komi. From morning till night. Abun kuma bashi damun su. Kuma mutum baya jin cewa hakkinsa ake tauyewa. Sai dai kawai mu zauna muna cewa haka Allah ya yi.

Zan kara bayani akan wannan, daga baya.

0
Avatar
Newbie

When did the Hausa's begin to use the internet?

0
Avatar
Newbie

FIRST

LEADERSHIP DEFICIENCY (Rashin Shugabanci)

Matsololin shugabanci a kasar nan suna da yawa. Amma for the purpose of this discussion I will limit it to only two. Duk bayanan da zanyi, are based on my on personal understanding of the problems. I might be right and wrong, amma we are discussing. It is open to everybody to criticise and correct me and kuma in akwai kari, mutum yayi kari. Saboda we are learning everyday.  Na s

a. Sarakunan Gargajiya.:

A ko ina muka duba za muga cewa bamu da shugabanni. Bamu da masu shagora. Abinda a ke nufi da shugabanni shine mutane masu VISION. Masu hango gaba. Masu son kwatanta al'ummar mu da sauran al'ummomi na duniya. Ko wace zamani da yadda ake yin shugabancin ta. A zamanin da, it is much easier a shugabanci al'umma through inheritance. Gado. Uba ya mutu, dansa ya gajeshi. Har sai wani wanda ya fi su karfi ya koresu. Amma musulici da Christianity (addinan mu na arewa) bai koya mana haka ba. Zaben wanda ya chancanta a keyi.

Ana gadon dukiya, da kudi, da arziki. Amma ba'a gadon ilmi. Ba a gadon Imani. Ba a gadon hankali. Ba'a kuma gadon salon shugabanci. It is a common knowledge a arewa, muna jiran wani sarki ya mutu mu nada wani danginsa. Duk da cewa na san influence din Sarakuna a arewa ya ragu, amma duk mun sani cewa, they play significant role in who become our future leaders. Basa nada Gomna, ko Chairman, ko senator ko wani dan siyasa. Amma suna influencing society din mu a wajen masu kasancewa shuga banni nan gaba. Suna kuma influencing wadanne aiyukane gomnoni za suyi. Ya wancin shuga bannin mu a arewa suna alaka da fada. Kuma fada

We leave in the past. Ya kamata sarakunan nan asan yadda za'ayi a kore su. They are the fabric of corruption from Local Level. They are the fabric of oppression from the Local Level. Daga kauyukan mu suke kashe mana zuciya.

b. Rashin Fahimtar banbanci tsakanin Ilmi da hankali. (Lack of understanding the difference between educational qualifications and leadership ability)

It is a common knowledge yanzu a Nigeria, da zaran mutum ya yi karatu, yana degree da kuma exposure sai a dauki mukami a bashi. Mutum yayi karatu amma bashi da hankalin da zai jogoranci jama'a. Karatu kuma ko da na addini ne. Haddan kur'ani, da hadisai ba shine mutum ya na da hankalin da zai jagoranci mutane ba. Idan muka duba arewacin Nigeria, sai muga da zaran mutum ya dan iya larabcin sa, sai ya dauki Microphone, ya gina dan karamin masallaci ya fara wa'azi. Shima ya dawo malami. Kuma duk abin da ya fada ya dawo dai dai. In Azumi yazo yace shima zai yi tafsiri. Suyi ta zage zage. It is pathetic.

It is our responsibility to identify good leaders.  A kasashen turai nan, in ana zargin mutum da yin zina ko fasikanci, ko dampara, wallahi ba'a zaben sa. Kuma mutum bai isa ace shi minister bane ko wani shugabane a wani company, a kama shi da yin fasikanci, ko yin kalaman batsa, ko yin zagi, ko a zargeshi da corruption, ko tukin ganganci, a kuma barshi kan mukami. Shugaba is an epitome of morals. Amma mu, morarlity is not even our leadership quality.

0
Avatar
Newbie

Kosovo please come and delete this rubbish. If you want a hausa forum go and create yours but don't come here to destroy some one's innovative idea.

When they say you people should send your children to school you instead send them begging on the streets now you want people to descend to your level, dunces. Internet doesn't work on quota system so you're free to make a million fora yourselves.

0
Avatar
Newbie

@arikson, gaskiya ka burge da duk abubuwan ka fada, kuma gaskiya ce.

0
Avatar
Newbie

Certainly akwai matsala a yankunan mu. Amma matsala ta fara da gaba daya kasar. Domin dole ne leadership din Nigeria daga sama har kasa su kasance masu tunanin ci gaban kasa ba masu tunanin neman abinci ba. Duk da cewa a kowace kasa yan siyasa sun mai da siyasa hanyar cin abincinsu. For example, anan Biritaniya, har ma da kasar Amurka da sauran kasashen turawa, anan zaka sami Career Politicians. Babu wata sana'a da suka sani banda siyasa. To amma ban bancin mu dasu shine, mu neman sace duk abun da muka samu mukeyi saboda mu fi kowa kudi a garin mu. Gidan mu ya fi na kow girma.

When I was in Sokoto, abin da yafi bani mamaki shine yadda gidan Gomna, personal house dinsa, da kuma gidan wani wai abokin sa, Umarun Kobo, yake. Sunje sunyi building Mansions da kudin talakawa amma makaranti, da asibitoci, da dai sauran wajajen da talakawa suke anfanuwa da shi ya dawo kamar kasuwa.

Anyway, akwai matsaloli da yawa a kasar nan. Kuma ta yanda za a fara maganin su shine anfani da hankali. Da kuma gina community. What I mean by community, shine kowace kwauye, da gari should take their destiny and their welfare in their hands. I dan mutum ya san shine is responsible for kawo magani a asibitin garinsu, do wallahi dole ne a lot of things will change.

Zan yi magana a hankali. Daya bayan daya. Starting from the Kana nan hokumomi. Amma dai, ko wa ya sani, the main reason din shine, rashin samun shugabanni da suka chancanta.

0
Avatar
Newbie

@ Poster,

truly u r confused, like Turai

0
Avatar
Newbie

why dont you people shut the phuck up and let them speak their language

its sad ppl are getting offended by ppl speaking the language they're comfortable with to each other, obviously it doesn't concern you so go elsewhere and speak english

0
Avatar
Newbie

nde awusa abiala ozor.ha ewerekwala asusu ha bia imebi nairaland seun osewa tara ahuhu mepee.Chi okike a ga ekwe kama okpo ha nile oku.

0
Avatar
Newbie

@poster, from your post i've already figured it that you're not a HAUSA guy.

0
Avatar
Newbie

Dona Allah,yi magana turanchi, kaji kwo.

Gaskiya ne, kai da ma samu da kyau mai da magana, if you open the space for everyone by writing in english.

The topic you raised is a national one, I think it would be incomplete if the responses you get are from only those that probably share the same views with you.

0
Avatar
Newbie

Not Now or I will send MEND to Finish the unfinished issue

Just Go to Hausa Section,

Waawaa

0
Avatar
Newbie

@poster,

yanzu in na baka minister (eg. Power Minister), me zaka yi domin ka gyara Nijeriya?

0
Avatar
Newbie

i know you are joking.we are discussing issues that bothers the Arewa.u seem to be in UK and i don't know if you understand much about the north but this problems we have is all i am talking about in hausa.i used the language to narrow the response to people that have some how lived or still stay there.

0
Avatar
Newbie

ka lura da wawa nan Niger ko mai sunan sa.ama na ganai maganar ka, ama shinai ba za mu iya tsaya a kan gasiya? munai mi hakin mu dana jama'a ba? ko za mu zawna mu jira sai ta lalachai du ka?a gani na abu daya nai mu yarda da manyan mu, ama su ya kamata su yi abun da zai giyara mana wurin da za mu iya zawna mu sani gidan gidan nai.ba ka jai wani kasa a zage ka ba.du bi wulakanchi da a na mutanai daga Arewa a kudu in ba kana da hakuri.wanda Allah ya ba su,su yi mana aiki su giyara mana wurin nan arewa dan mu sakai ku suma a basu girma.

0
Avatar
Newbie

fita anan, Get out of this place go the section of Culture to register ur status,

mai goro

0
Avatar
Newbie

sannu da kokari. amma lalacewan kasan nan ba na shugabanni bane kawai. mu ma talakawa muna taimakawa wajen lalacewan.

maganan gaskiya itace, dani da kai duka muna so mu sami daman shiga wani wuri mai tsoka domin mu dan-dana dadin kudin man fetir (National cake). sai dai Allah ya gyara kawai.

0
Avatar
Newbie

who is this edoyad for Goodness sake?

@edoyad, may i pls meet u in person since u r in KD?

0
Avatar
Newbie

Awuuuu. . .emi lonsele nbibayi ri! E sora yin o

Meanwhile, can the Mods move this to Culture

0
Avatar
Newbie

@ poster

Take my advice

send ur issue to culture Hausa section,

0
Avatar
Newbie
Your answer
Add image

By posting your answer, you agree to the privacy policy and terms of service.